<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>175</hymn_number>
<title>Jinin Yesu Ya Ba da Shi Saboda Laifinmu LW175</title>
<lyrics>[V1]
 1) Jinin Yesu ya ba da shi saboda laifinmu.
 Ku masu laifi, tuba dai. ku nemi gafara.

[V2]
 2) Wanda ya juyo wurinsa, ya faɗi laifinsa,
 Ba za ya rasa ceto ba, amma ya sami rai.

[V3]
 3) Mutane duk ku zo yanzu, ku bi Mai Cetonku,
 Ku shaida yawan ƙaunarsa har duniya duk ta ji.

[V4]
 4) Ya Yesu, muna yabonka domin ka cece mu.
 Yanzu ka ba mu Ruhunka shi kai mu wurinka.</lyrics>
</song>